Research Article

SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA

1 Kaduna State College of Education, Gidan Waya, Kafanchan, Nigeria
* Corresponding author: Isahbala1975@gmail.com
Published: Dec, 2025
Pages: 156-168
Views: 9
Downloads: 5

Abstract

Wannan takarda mai taken Samuwa da ha~~akar [ibbu a Unguwar Kusfa Zaria. Manufar wannan bincike itace, a fito da tarihin Unguwa Kusfa da samuwa [ibbu da ha~akarsa an fito da gudunmuwar Malamanta ta fuskarsamar da magungunan [ibbu da ayyukansu na malanta wanda suka taimaka wajen bun}asa al’adun Hausawada Birnin Zariya gaba ]aya, bugu da }ari anyi amfani da kai ziyarar gani da ido domin tattaunawa da malaman[ibbu an Unguwar Kusfa da wa]anda suke tare da su a matsayin ginshi}iyar hanyar nemo bayanai ga wannanbincike. Binciken ya gano asalin Unguwar Kusfa ta kafune a sanadiyyar zuwan Malam Shitu [an Abdulrauf, takuma sami sunanta ne daga Kwasfa, wato magudanar ruwa. Binciken ya gano, ]ibbu ya samo asali ne a Kusfa,saboda zurfafa da Malaman suka yi akan ilimi sai a ]auki duk wata aya da tai munasaba da wani abu da ya kecikin }ur’ani, sai a ce maga nin kazane. Bugu da }ari, binciken ya gano ire-iren taimako na magungunanwaraka da Malaman ke bayarwa, dan gane da fannonin rayuwa maban-banta. A }arshe an bayar da wannanshawarwari sannan aka kamala sai manazarta.

References

  1. Adamu, A.T. (1990). “Siddabaru A }asar Hausa”. Kundin digiri na biyu. Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Kano: Jami’ar Bayero.
  2. Ahmad, I. A. (1984). “CututtukanCiki da Magungunansu”. Kundin digiri na farko. Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Kano: Jami’ar Bayero.
  3. Bunza, A.M. (1990). “Haya}i Fid da Na Kogo: Nazarin Siddabaru Da Sihirin Hausawa”. Kundindigiri na biyu, Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya. Kano: Jami’ar Bayero.
  4. Bunza, A.M. (1995). “Magungunan Hausawa A Rubuce: Nazarin Ayyukan Malaman Tsubbu.” Kundin digiri na uku. Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya, Jami’ar Bayero,Kano.
  5. Bunza, A.M. (1998). “Surkulle”. Mu}alar da aka gabatar a Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya. Sakkwato:Jami’ar Usmanu [anfodiyo.
  6. CNHN, (2006). Kamusun Hausa: Kano Jami’ar Bayero.
  7. Funtuwa, A. 1. da Gusau, S. M. (2010). Al’adu da [abi’un Hausawa da Fulani. Kaduna: El-Abbas Printrs and Media.
  8. Garkuwa, B.G. (2007).“Unguwannin Birnin Zariya da Tarihinsu.” Kundin digiri na farko. Sashen NazarinHarsunan Nijeriya. Zaria: Jami’ar Ahmadu Bello.
  9. Maryam, A. (1996). “Mata Da Bu}atun Tsubbu”. Kundin M.A. Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya,Kano: Jami’ar Bayero.
  10. Sani, J. M.(2017). Gudunmawar Malaman Aufa}u Ta Hanyar Magungunan Hausa. Takardar da aka Gabatar A Taron }ara wa Juna Sani a Duniya. A Cibiyar Binciken Harsunan Nijeriya, Fassara da kuma Hikimomin Al’umma ta Jami’ar Bayero, Kano.
  11. Yusuf, B.T. (2002). “Jigo Da Salon Rubutattun Wa}o}in Furu’a Na }arni Na Ashirin”. Kundin Ph.D Sashen Nazarin Harsunan Nijeriya Sakkwato: Jami’arUsmanu Danfodiyo.
  12. Zaruk, M. da Bello, A. (1987) Sabuwar Hanyar Nazarin Hausa: Don {ananan Makarantun Sakandare. Littafi NaBiyu. University Press Ibadan.
How to Cite

BALA, I. (2025). SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA. Journal of Educational Research and Development, 20(2), 156-168.

I. BALA, "SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA," Journal of Educational Research and Development, vol. 20, no. 2, pp. 156-168, December 2025.

Share this article:
Facebook X / Twitter LinkedIn