SAMUWA DA HABBAKAR DIBBU A UNGUWAR KUSFA
Wannan takarda mai taken Samuwa da ha~~akar [ibbu a Unguwar Kusfa Zaria. Manufar wannan bincike itace, a fito da tarihin Unguwa Kusfa da samuwa [ibbu da ha~akarsa an fito da gudunmuwar Malamanta ta fuskarsamar da magungunan [ibbu da ayyukansu na malanta wanda suka taimaka wajen bun}asa al’adun Hausawada Birnin Zariya gaba ]aya, bugu da }ari anyi amfani da kai ziyarar gani da ido domin tattaunawa d...